Amse Rants Ep. 20: Ƙuri'arka, AMANA CE!!!
Ganin yadda kakar zaɓe take ta ƙaratowa, ya zama wajibinmu muyi ƙoƙarin ganin mun wayar da kan 'yan uwanmu akan wannan gaɓar, kowa ya san cewar ƙuri'ar da zaije ya dangwala, amana ce da zai shekara 4 yana girbarta!
Zamu ci gaba da kawo sabbin episodes dinmu akan hakan, Allah ya sa mu dace mu kuma zaɓi abin da ya kamata, bisa ga ra'ayin kanmu da kanmu!