BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari

Mutanen da ya kamata su ba da gudunmawar jini da waɗanda bai dace su bayar ba
Hukumar na wannan kiran ne albarkacin Ranar Ba Da Gudunmawar Jini ta Duniya wadda ake gudanarwa a duk ranar 14 ga watan Yuni.
Ba masu juya gwamnati ne ke sa ni daukar matakan siyasa ba - Buhari
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye na wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Abin da ya sa hauhawar farashi ta munana a Amurka
Karuwar kudin da gwamnati take kashewa ta haddasa hauhawar farashi a Amurka wanda aka dade ba a gani ba a shekaru masu yawa.
Sababbin sharuɗɗan da Najeriya ta gindaya wa Facebook da TikTok da Twitter
Gwamnatin tana kuma so shafukan sada zumuntar su kiyaye dokokin Najeriya kuma kar su yi duk wani abu ko wata kwaskwarima da za su yi katsalandan ga dokokin ƙasar.
Gurbatacciyar iska na rage tsawon rayuwar Indiyawa da shekara 10
Wani sabon rahoto na cibiyar bincike a Amurka ya gano cewa gurbatacciyar iska na rage tsawon rayuwar Indiyawa da shekara 10.
Karancin likitocin tiyata na jefa al'ummar Nijar cikin tasku
A jihar Maraɗin Jamhuriyar Nijar, wata matsala da ke ci wa al'umma tuwo a ƙwarya ita ce ta rashin isassun likitoci musamman masu yin allurar barci lokacin tiyata.
Bidiyo, Masana'antar guragu da ke koya wa masu kafa kere-kere a Kano, Tsawon lokaci 3,43
Wasu masu bukata ta musamman a jihar Kano na neman ‘yan uwansu masu nakasa da kuma sauran matasa domin koya musu kere-kere da zummar dogaro da kai.
Yadda China ke shirin zama gagarumar ƴar sama jannati fiye da kowa
China na shirin aikawa da 'yan sama jannati duniyar wata, sannan ta gudanar da bincike a duniyar Mars da Jupiter. Me ya sa take wannan gagarumin shirin?
Zargin maitar da ya dagula kasa
Hotunan 'yan Gambia 11 da ke nuna irin wahala da tsananin azabtarwar da gwamnatin Gambia ta lokacin Yahya Jammeh ta yi wa jama'a.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Hikayata 2022: Yadda za ki shiga gasar
Wannan shafi yana bayani ne dalla-dalla kan hanyoyin da ya kamata ki bi domin shiga gasar rubutun gajerun kagaggun labarai ta BBC Hausa ta 2022.
Ƙungiyar Ansaru ta ce ba ita ta kai hari kan jirgin ƙasan Abuja zuwa Kaduna ba
Ansaru ta ƙaryata zargin ne a wani saƙo na bidiyo da ta saki ranar 12 ga watan Yuni a shafukanta na Telegram da RocketChat.
Yadda mata ke tururuwar karba wa 'ya'yansu madarar tamowa a Katsina
Mata masu yara da ke fama da tamowa a Najeriya da kuma wasu sassan Jamhuriyar Nijar na tururuwar zuwa asibitin kula da yara masu tamowa na garin Daddara da ke Jihar Katsina.
'Yan bindiga sun sace limamin coci da matarsa a Kwara
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye na wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
An rushe gidajen Musulmai bayan zanga-zangar adawa da ɓatanci ga Annabi
Kalaman da wasu manyan jami'an jam'iyya mai mulki ta BJP suka yi a kan Annabi Muhammad ne suka harzuƙa mutane tare da jawo zanga-zangar.
Yadda Abiola ya zama gwarzon dimokuraɗiyya a Najeriya
Zaɓen 12 ga watan Yuni na 1993, shi ne na farko a Najeriya bayan juyin mulki na 1983.
Batun zabar mataimakan 'yan takarar shugaban kasa ya zama alakakai a Najeriya
Ga alama dai manyan jam'iyyun siyasa a Najeriya na cikin tsaka-mai-wuya wajen fitar da wanda zai zamo wa 'yan takarar shugaban kasa mataimaki.
An hana nuna fim kan Nana Faɗima 'yar Annabi bayan jawo ce-ce-ku-ce
Fim ɗin "The Lady of Heaven" wanda aka yi kan 'yar Annabi Nana Faɗima ya fusata mutane da dama.
An sace ƴan kasuwa 'kusan 40' a hanyar Sokoto zuwa Zamfara
Rahotanni sun ce sama da mutum 60 ne ƴan bindigar suka tare a hanyar wadanda akasarinsu masu sayar da wayoyin sadarwa ne, amma sama da 20 sun samu sun kuɓuta.
Mu saka waɗanda rikicin ta'addanci ya rutsa da su cikin addu'a – Buhari
Shugaba Buhari ya ce kullum yana kwana yana tashi da baƙin cikin waɗanda aka yi garkuwa da su inda ya ce shi da duka hukumomin tsaron ƙasar na yin duk mai yiwuwa domin ceto waɗanda aka sace.
Bidiyo, Bidiyon yadda aka ceto yaro ɗan wata 18 daga rijiya, Tsawon lokaci 1,01
Yaron mai suna Shivam ya faɗa rijiyar ne mai zurfin mita 90 a bisa tsautsayi.
Bidiyo, Bincike: Yadda 'yan China ke samun kuɗi da tozarta yaran Afirka, Tsawon lokaci 8,46
Sashen binciken ƙwaƙwaf na BBC Africa Eye ya bankaɗo yadda wata masana'antar China ke yaudarar yara a nahiyar Afirka don ɗauka da kuma haɗa bidiyon wariyar launin fata.
Bidiyo, Bidiyon yadda aka rushe gidajen Musulmai bayan zanga-zangar adawa da ɓatanci ga Annabi, Tsawon lokaci 1,25
Hukumomi a India sun rushe gidajen Musulmai da dama wadanda suka yi zargin cewa suna da alaka jerin zanga-zangar da aka gudanar kwanakin baya wadanda suka rikide zuwa tarzoma.
Bidiyo, Hira da mawaƙi Abdullahi Abubuakar Auta Waziri, Tsawon lokaci 3,18
Hira da mawaƙi Abdullahi Abubuakar Auta Waziri
Bidiyo, Ɗaliban da ke ceton macizai, Tsawon lokaci 2,44
Wasu ɗalibai daga Jami’ar Jahangirnagar ta Bangladesh sun ƙirƙiri wata ƙungiya don ceton macizai a faɗin ƙasar.
Bidiyo, Karar da aka kai ni kotu ce ta hana ni aiki sosai a karon farko - Yahaya Bello, Tsawon lokaci 9,59
Gwamnan Jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya ya ce kararrrakin da aka kai shi kotu lokacin da ya lashe zaben gwamna a karon farko su ne suka hana shi aiki sosai.
Liverpool ta kammala daukar Darwin Nunez
Liverpool ta kammala cinikin dan kwallon tawagar Uruguay, Darwin Nunez daga Benfica kan yarjejeniyar kaka shida kan fam miliyan 64.
Roma ta kammala daukar Matic kan yarjejeniyar kaka daya
Roma ta kammala daukar Nemanja Matic kan kwantiragin kaka daya.
Tottenham za ta dauki Yves Bissouma
Tottenham ta amince za ta dauki dan kwallon tawagar Mali, mai taka leda a Brighton & Hove Albion, Yves Bissouma kan fam miliyan 30.
Burnley ta nada Vincent Kompany sabon kociyanta
Wannan shafi ne da ke kawo muku labarai da rahotanni kai tsaye kan cefanen 'yan kwallo da labarin wasanni.
Brighton na son Zaidu Sanusi, Man City na sha'awar Phillips
Brighton na sha'awar dan bayan Porto da Najeriya Zaidu Sanusi, yayin da Manchester City za ta nemo dan wasan tsakiya, amma ta fi son dan Ingila Kalvin Phillips na Leeds United
Liverpool ta kulla yarjejeniya da dan wasan Benfica Nunez
Liverpool ta kulla yarjejeniya da Benfica domin daukar dan kasar Uruguay mai shekara 22, Darwin Nunez, kamar yadda kungiyar ta Portugal ta tabbatar.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 15 Yuni 2022, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 14 Yuni 2022, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 14 Yuni 2022, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 14 Yuni 2022, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Hannatu Bashir, Tsawon lokaci 8,52
A wannan kashi na 101, BBC ta tattauna da Hannatu, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Kabiru Maikaba, Tsawon lokaci 7,04
A wannan kashi na 100, BBC ta tattauna da Kabiru Maikaba, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Shirye-shirye na Musamman
Saurari, Wane ne daliget, kuma mene ne aikinsa?, Tsawon lokaci 11,12
A filinmu na Amsoshin takardunku na wannan makon mun amsa tambayar da aka aiko mana a kan Wane ne daliget, kuma mene ne aikinsa?
Saurari, Bayanai kan magungunan cutar kansa, Tsawon lokaci 14,56
Wasu daga cikin dalilin da ke sa mutane dari-dari da magungunan su ne illolin da ke tattare da su ta fannin kiwon lafiya.
Saurari, Gane Mini Hanya tare da Gwamnan Filato Simon Lalong, Tsawon lokaci 12,07
Gane Mini Hanya tare da Gwamnan Filato Lalong
Saurari, Ra'ayi Riga: Hira da Gwamna Yahaya Bello, Tsawon lokaci 1,00,00
Ra'ayi Riga Hira da Gwamnan Kogi Yahaya Bello 11/06/2022
Saurari, Yadda aka yi Atiku ya zama ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP, Tsawon lokaci 11,21
A Najeriya, hankali ya koma kan jam`iyyar APC mai mulki don ganin yada zaben fitar da gwani na masu neman takarar shugaban kasa zai kaya.
Kimiyya da Fasaha
Abin da kuke buƙatar sani kan ƙaton dutsen da ya wuce ta gaban duniyarmu ta Earth
Hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka Nasa ta ce dutsen na asteroid, shi ne mafi girma da ya zo wucewa ta kurkusa da Earh a wannan shekarar.
Bidiyo, Dalilin yin husufin wata kwana biyu a jere, Tsawon lokaci 5,08
An samu husufi da ya faru ne a ranakun lahadi 15 ga watan Mayu zuwa ranar Litinin16 ga watan Mayu
Hotuna
Ƙayatattun hotuna na wasu abubuwan da suka faru a Afirka makon nan
Ƙayatattun hotuna na wasu abubuwan da suka faru a Afirka makon nan.
Hotunan halin da ake ciki bayan kai hari coci a Ondo
Zuwa yanzu harabar cocin ta kasance a killace, sai dai manyan mutane musamman ƴan siyasa sun kai ziyarar jaje.
Labaran TV
Labaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
Labarai Cikin Sauti
Saurari, Minti Daya da BBC na Safe 140622, Tsawon lokaci 1,00
Minti Daya da BBC na Safe 140622
Korona: Ina Mafita?
Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.
Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Aikin jarida na hazaƙa
Aikin jarida aiki ne na ƙwaƙwalowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana buƙatar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ƙwaƙwar sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Domin ma'abota BBC
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends

