Newcastle
Newcastleko Newcastle upon Tyne birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Newcastle akwai mutane 296,500 a kidayar shekarar 2016. An gina birnin Newcastle a karni na biyu bayan haifuwan annabi Issa. Ian Graham, shi ne shugaban birnin Newcastle.
| Newcastle upon Tyne (en-gb) | |||||
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
| Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | ||||
| Region of England (en) | North East England (en) | ||||
| Metropolitan county (en) | Tyne and Wear (mul) | ||||
| Metropolitan borough (en) | Newcastle upon Tyne (en) | ||||
| Babban birnin |
| ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 300,196 (2018) | ||||
| • Yawan mutane | 2,633.3 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 114 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Tyne (mul) | ||||
| Altitude (en) | 30 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 2 century | ||||
| Muhimman sha'ani |
Siege of Newcastle (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | NE | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 0191 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | newcastle.gov.uk | ||||

