Bogomerom Archipelago
tsiburai ne a tafkin Chadi
Bogomerom Archipelago (French: Archipel de Bogomeron) Wani rukuni ne na tsibiri aLake Chad.
| Bogomerom Archipelago | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
|
| |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°29′05″N 13°53′13″E / 13.48481°N 13.887°E |
| Kasa | Najeriya da Cadi |
Saboda raguwar matakan ruwa a cikin tafkin, tsohon tsibiri na Bogomerom yanzu yana cikin babban yankin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.