Baiko
Baiko, biki ne na yarjejeniya, a kan amincewa da neman aure tsakanin namiji da mace.[1] A ƙasar Hausa kuwa, baiko wata al'ada ce wadda ake yi gabanin aure. Ana yin baiko ne a lokacin da Budurwa da Saurayi suka amince da cewa za su zauna da juna a matsayin waɗanda zasu yi aure nan da wani lokaci.
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
promise (en) |
| Mabiyi |
marriage proposal (en) |
| Ta biyo baya |
Aure, Aure da disengagement (en) |
| Yana haddasa |
fiancé (en) |
| Hannun riga da |
disengagement (en) |



Amma ga rayuwar Turawan kudancin duniya, sun ce baiko shi ne tsawon lokaci tsakanin sanarwar amincewa da neman aure.
Sannan duk da kasancewar baiko yar jejeniya ce tsakanin saurayi da budurwa. Akwai dalilai da kan Iya Sawa a rushe Yar jejeniyar a al'adar Hausa Misali:
- Rashin jituwar jini tsakanin saurayi da budurwa
- Sauyin ra'ayi tsakanin budurwa da Saurayi bisa samun Wani da suke tunanin Zamansu zaifi dacewa Akan Wanda akayi baiko dashi da
Ko kuma:
gyara sasheBaiko na nufin saƙo da ake aikawa ga wani domin yayi wani abu ko ya san wani abu. Ana amfani da kalmar wajen nuni da:
1. Umurni ko umarni
gyara sasheWato wani lokacin da ake ba mutum wani aiki ko abinda ya kamata yayi.
Misali: Malam ya bamu baiko mu kawo aikin gida gobe.
2. Saƙo ko saƙon magana
gyara sashewani lokacin "Baiko" na nufin saƙo ko bayani da ake aike da shi ga wani
Misali: ya aiko min da baiko cewa zai zo washegari.
3. Nasiha ko shawara
gyara sasheA wasu wuraren ana amfani da shi a matsayin shawara ko jan hankali.[Taƙaitaccen bincike 1]
Misali: Na ji baikon mahaifina ya ce in yi ƙoƙari a makaranta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Bincike
<ref> tags exist for a group named "Taƙaitaccen bincike", but no corresponding <references group="Taƙaitaccen bincike"/> tag was found.