Ayanda
Ayanda fim ne na shekarar 2015 na Afirka ta Kudu wanda Sara Blecher ta ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Fulu Mugovhani, OC Ukeje, da Nthati Moshesh. Taken bikin fim din shine Ayanda da Mechanic. An saki fim ɗin a Nuwamba 2015 ta hannun kamfanin rarraba fina-finai mai zaman kansa ARRAY.[1] Fim ɗin ya sami sharhi mai kyau.
| Ayanda | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2015 |
| Asalin suna | Ayanda |
| Asalin harshe | Turanci |
| Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| During | 105 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Sara Blecher |
| 'yan wasa | |
| External links | |
Tsokaci
gyara sasheDuba kuma
gyara sashe- Jerin fina-finan baƙar fata na 2010s
Manazarta
gyara sashe- ↑ Cunningham, Todd. "Ava DuVernay's AFFRM Rebrands as ARRAY, Acquires 2 Films". Retrieved 13 November 2015.
- ↑ Walsh, Katie. "LAFF Review: 'Ayanda And The Mechanic' Is A Fresh, Modern Example Of African Cinema". Retrieved 13 November 2015.
- ↑ "Special praise for 'Ayanda' in LA". Channel (in Turanci). Retrieved 2022-06-01.